Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 99 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَأُتۡبِعُواْ فِي هَٰذِهِۦ لَعۡنَةٗ وَيَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۚ بِئۡسَ ٱلرِّفۡدُ ٱلۡمَرۡفُودُ ﴾
[هُود: 99]
﴿وأتبعوا في هذه لعنة ويوم القيامة بئس الرفد المرفود﴾ [هُود: 99]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma aka biyar musu da la'ana a cikin wannan duniyada Ranar Kiyama. Tir da kyautar* da ake yi musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka biyar musu da la'ana a cikin wannan duniyada Ranar Kiyama. Tir da kyautar da ake yi musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka biyar musu da la'ana a cikin wannan dũniyada Rãnar Kiyãma. Tir da kyautar da ake yi musu |