Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 12 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿أَرۡسِلۡهُ مَعَنَا غَدٗا يَرۡتَعۡ وَيَلۡعَبۡ وَإِنَّا لَهُۥ لَحَٰفِظُونَ ﴾
[يُوسُف: 12]
﴿أرسله معنا غدا يرتع ويلعب وإنا له لحافظون﴾ [يُوسُف: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Ka bar shi tare da mu a gobe, ya ji daɗi, kuma ya yi wasa. Kuma lalle ne mu, a gare shi, masu tsaro ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka bar shi tare da mu a gobe, ya ji daɗi, kuma ya yi wasa. Kuma lalle ne mu, a gare shi, masu tsaro ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka bar shi tãre da mu a gõbe, ya ji dãɗi, kuma ya yi wãsa. Kuma lalle ne mu, a gare shi, mãsu tsaro ne |