×

Sa'an nan kuma wata shẽkara ta zo daga bãyan wancan, a cikinta 12:49 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yusuf ⮕ (12:49) ayat 49 in Hausa

12:49 Surah Yusuf ayat 49 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 49 - يُوسُف - Page - Juz 12

﴿ثُمَّ يَأۡتِي مِنۢ بَعۡدِ ذَٰلِكَ عَامٞ فِيهِ يُغَاثُ ٱلنَّاسُ وَفِيهِ يَعۡصِرُونَ ﴾
[يُوسُف: 49]

Sa'an nan kuma wata shẽkara ta zo daga bãyan wancan, a cikinta ake yi wa mutãne ruwa mai albarka, kuma a cikinta suke mãtsar abin sha

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ثم يأتي من بعد ذلك عام فيه يغاث الناس وفيه يعصرون, باللغة الهوسا

﴿ثم يأتي من بعد ذلك عام فيه يغاث الناس وفيه يعصرون﴾ [يُوسُف: 49]

Abubakar Mahmood Jummi
Sa'an nan kuma wata shekara ta zo daga bayan wancan, a cikinta ake yi wa mutane ruwa mai albarka, kuma a cikinta suke matsar abin sha
Abubakar Mahmoud Gumi
Sa'an nan kuma wata shekara ta zo daga bayan wancan, a cikinta ake yi wa mutane ruwa mai albarka, kuma a cikinta suke matsar abin sha
Abubakar Mahmoud Gumi
Sa'an nan kuma wata shẽkara ta zo daga bãyan wancan, a cikinta ake yi wa mutãne ruwa mai albarka, kuma a cikinta suke mãtsar abin sha
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek