Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 56 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَكَذَٰلِكَ مَكَّنَّا لِيُوسُفَ فِي ٱلۡأَرۡضِ يَتَبَوَّأُ مِنۡهَا حَيۡثُ يَشَآءُۚ نُصِيبُ بِرَحۡمَتِنَا مَن نَّشَآءُۖ وَلَا نُضِيعُ أَجۡرَ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[يُوسُف: 56]
﴿وكذلك مكنا ليوسف في الأرض يتبوأ منها حيث يشاء نصيب برحمتنا من﴾ [يُوسُف: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar wancan ne Muka bayar da iko ga Yusufu a cikin ƙasa* yana sauka a inda duk yake so. Muna samun wanda Muke so da rahamar Mu, kuma ba Mu tozartar da ladar masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne Muka bayar da iko ga Yusufu a cikin ƙasa yana sauka a inda duk yake so. Muna samun wanda Muke so da rahamar Mu, kuma ba Mu tozartar da ladar masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne Muka bãyar da ĩko ga Yũsufu a cikin ƙasa yanã sauka a inda duk yake so. Munã sãmun wanda Muke so da rahamar Mu, kuma bã Mu tõzartar da lãdar mãsu kyautatawa |