Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 57 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَلَأَجۡرُ ٱلۡأٓخِرَةِ خَيۡرٞ لِّلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَكَانُواْ يَتَّقُونَ ﴾ 
[يُوسُف: 57]
﴿ولأجر الآخرة خير للذين آمنوا وكانوا يتقون﴾ [يُوسُف: 57]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ladar Lahira ce mafi alheri ga waɗandasuka yi imani, kuma suka kasance masu taƙawa  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ladar Lahira ce mafi alheri ga waɗandasuka yi imani, kuma suka kasance masu taƙawa  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle lãdar Lãhira ce mafi alhẽri ga waɗandasuka yi ĩmãni, kuma suka kasance mãsu taƙawa  |