Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 67 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَقَالَ يَٰبَنِيَّ لَا تَدۡخُلُواْ مِنۢ بَابٖ وَٰحِدٖ وَٱدۡخُلُواْ مِنۡ أَبۡوَٰبٖ مُّتَفَرِّقَةٖۖ وَمَآ أُغۡنِي عَنكُم مِّنَ ٱللَّهِ مِن شَيۡءٍۖ إِنِ ٱلۡحُكۡمُ إِلَّا لِلَّهِۖ عَلَيۡهِ تَوَكَّلۡتُۖ وَعَلَيۡهِ فَلۡيَتَوَكَّلِ ٱلۡمُتَوَكِّلُونَ ﴾
[يُوسُف: 67]
﴿وقال يابني لا تدخلوا من باب واحد وادخلوا من أبواب متفرقة وما﴾ [يُوسُف: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya ce: "Ya ɗiyana! Kada ku shiga ta ƙofa guda, ku shiga ta ƙofofi dabam-dabam,* kuma ba na wadatar muku kome daga Allah. Babu hukunci face daga Allah, a gare Shi na dogara, kuma a gare Shi masu dogara sai su dogara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya ce: "Ya ɗiyana! Kada ku shiga ta ƙofa guda, ku shiga ta ƙofofi dabam-dabam, kuma ba na wadatar muku kome daga Allah. Babu hukunci face daga Allah, a gare Shi na dogara, kuma a gare Shi masu dogara sai su dogara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya ce: "Yã ɗiyana! Kada ku shiga ta ƙõfa guda, ku shiga ta ƙõfõfi dabam-dabam, kuma bã na wadãtar muku kõme daga Allah. Bãbu hukunci fãce daga Allah, a gare Shi na dõgara, kuma a gare Shi mãsu dõgara sai su dõgara |