×

Kuma a lõkacin da suka shiga daga inda ubansu ya umurce su 12:68 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yusuf ⮕ (12:68) ayat 68 in Hausa

12:68 Surah Yusuf ayat 68 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 68 - يُوسُف - Page - Juz 13

﴿وَلَمَّا دَخَلُواْ مِنۡ حَيۡثُ أَمَرَهُمۡ أَبُوهُم مَّا كَانَ يُغۡنِي عَنۡهُم مِّنَ ٱللَّهِ مِن شَيۡءٍ إِلَّا حَاجَةٗ فِي نَفۡسِ يَعۡقُوبَ قَضَىٰهَاۚ وَإِنَّهُۥ لَذُو عِلۡمٖ لِّمَا عَلَّمۡنَٰهُ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَ ٱلنَّاسِ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[يُوسُف: 68]

Kuma a lõkacin da suka shiga daga inda ubansu ya umurce su wani abu bai kasance yanã wadãtarwa ga barinsu daga Allah ba fãce wata bukata ce a ran Yãƙũbu, ya bayyana ta. Kuma lalle ne shĩ, haƙĩƙa, ma'abũcin wani ilmi ne ga abin da Muka sanar da shi, kuma mafi yawan mutãne ba su sani ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولما دخلوا من حيث أمرهم أبوهم ما كان يغني عنهم من الله, باللغة الهوسا

﴿ولما دخلوا من حيث أمرهم أبوهم ما كان يغني عنهم من الله﴾ [يُوسُف: 68]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a lokacin da suka shiga daga inda ubansu ya umurce su wani abu bai kasance yana wadatarwa ga barinsu daga Allah ba face wata bukata ce a ran Yaƙubu, ya bayyana ta. Kuma lalle ne shi, haƙiƙa, ma'abucin wani ilmi ne ga abin da Muka sanar da shi, kuma mafi yawan mutane ba su sani ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lokacin da suka shiga daga inda ubansu ya umurce su wani abu bai kasance yana wadatarwa ga barinsu daga Allah ba face wata bukata ce a ran Yaƙubu, ya bayyana ta. Kuma lalle ne shi, haƙiƙa, ma'abucin wani ilmi ne ga abin da Muka sanar da shi, kuma mafi yawan mutane ba su sani ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lõkacin da suka shiga daga inda ubansu ya umurce su wani abu bai kasance yanã wadãtarwa ga barinsu daga Allah ba fãce wata bukata ce a ran Yãƙũbu, ya bayyana ta. Kuma lalle ne shĩ, haƙĩƙa, ma'abũcin wani ilmi ne ga abin da Muka sanar da shi, kuma mafi yawan mutãne ba su sani ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek