Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 69 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَلَمَّا دَخَلُواْ عَلَىٰ يُوسُفَ ءَاوَىٰٓ إِلَيۡهِ أَخَاهُۖ قَالَ إِنِّيٓ أَنَا۠ أَخُوكَ فَلَا تَبۡتَئِسۡ بِمَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾ 
[يُوسُف: 69]
﴿ولما دخلوا على يوسف آوى إليه أخاه قال إني أنا أخوك فلا﴾ [يُوسُف: 69]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da suka shiga wajen Yusufu, ya tattara ɗan'uwansa zuwa gare shi, ya ce: "Lalle ni ne ɗan'uwanka, saboda haka kada ka yi baƙin ciki da abin da suka kasance suna aikatawa  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da suka shiga wajen Yusufu, ya tattara ɗan'uwansa zuwa gare shi, ya ce: "Lalle ni ne ɗan'uwanka, saboda haka kada ka yi baƙin ciki da abin da suka kasance suna aikatawa  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da suka shiga wajen Yũsufu, ya tattara ɗan'uwansa zuwa gare shi, ya ce: "Lalle nĩ ne ɗan'uwanka, sabõda haka kada ka yi baƙin ciki da abin da suka kasance sunã aikatãwa  |