Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 78 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿قَالُواْ يَٰٓأَيُّهَا ٱلۡعَزِيزُ إِنَّ لَهُۥٓ أَبٗا شَيۡخٗا كَبِيرٗا فَخُذۡ أَحَدَنَا مَكَانَهُۥٓۖ إِنَّا نَرَىٰكَ مِنَ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[يُوسُف: 78]
﴿قالوا ياأيها العزيز إن له أبا شيخا كبيرا فخذ أحدنا مكانه إنا﴾ [يُوسُف: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ya kai Azizu! Lalle ne yana da wani uba, tsoho mai daraja, saboda haka ka kama ɗayanmu amatsayinsa. Lalle ne mu, muna ganin ka daga masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya kai Azizu! Lalle ne yana da wani uba, tsoho mai daraja, saboda haka ka kama ɗayanmu amatsayinsa. Lalle ne mu, muna ganin ka daga masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Yã kai Azĩzu! Lalle ne yanã da wani ubã, tsoho mai daraja, sabõda haka ka kãma ɗayanmu amatsayinsa. Lalle ne mũ, muna ganin ka daga mãsu kyautatãwa |