Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 77 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿۞ قَالُوٓاْ إِن يَسۡرِقۡ فَقَدۡ سَرَقَ أَخٞ لَّهُۥ مِن قَبۡلُۚ فَأَسَرَّهَا يُوسُفُ فِي نَفۡسِهِۦ وَلَمۡ يُبۡدِهَا لَهُمۡۚ قَالَ أَنتُمۡ شَرّٞ مَّكَانٗاۖ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا تَصِفُونَ ﴾
[يُوسُف: 77]
﴿قالوا إن يسرق فقد سرق أخ له من قبل فأسرها يوسف في﴾ [يُوسُف: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Idan ya yi sata, to, lalle ne wani ɗan'uwansa ya taɓa yin sata a gabaninsa." Sai Yusufu ya boye* ta a cikin ransa. Kuma bai bayyana ta ba a gare su, ya ce: "Ku ne mafi sharri ga wuri. Kuma Allah ne Mafi sani daga abin da kuke siffantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Idan ya yi sata, to, lalle ne wani ɗan'uwansa ya taɓa yin sata a gabaninsa." Sai Yusufu ya boye ta a cikin ransa. Kuma bai bayyana ta ba a gare su, ya ce: "Ku ne mafi sharri ga wuri. Kuma Allah ne Mafi sani daga abin da kuke siffantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Idan ya yi sãta, to, lalle ne wani ɗan'uwansa yã taɓa yin sãta a gabãninsa." Sai Yũsufu ya bõye ta a cikin ransa. Kuma bai bayyana ta ba a gare su, ya ce: "Kũ ne mafi sharri ga wuri. Kuma Allah ne Mafi sani daga abin da kuke siffantãwa |