×

Sabõda haka, a lõkacin da suka yanke tsammãni daga gare shi, sai 12:80 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yusuf ⮕ (12:80) ayat 80 in Hausa

12:80 Surah Yusuf ayat 80 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 80 - يُوسُف - Page - Juz 13

﴿فَلَمَّا ٱسۡتَيۡـَٔسُواْ مِنۡهُ خَلَصُواْ نَجِيّٗاۖ قَالَ كَبِيرُهُمۡ أَلَمۡ تَعۡلَمُوٓاْ أَنَّ أَبَاكُمۡ قَدۡ أَخَذَ عَلَيۡكُم مَّوۡثِقٗا مِّنَ ٱللَّهِ وَمِن قَبۡلُ مَا فَرَّطتُمۡ فِي يُوسُفَۖ فَلَنۡ أَبۡرَحَ ٱلۡأَرۡضَ حَتَّىٰ يَأۡذَنَ لِيٓ أَبِيٓ أَوۡ يَحۡكُمَ ٱللَّهُ لِيۖ وَهُوَ خَيۡرُ ٱلۡحَٰكِمِينَ ﴾
[يُوسُف: 80]

Sabõda haka, a lõkacin da suka yanke tsammãni daga gare shi, sai suka fita sunã mãsu gãnãwa.* Babbansu ya ce: "Shin, ba ku sani ba cẽwa lalle ne ubanku yariƙi alkawari daga Allah a kanku, kuma daga gabanin haka akwai abin da kuka yi na sakaci game da Yũsufu? Sabõda haka, bã zan gushe daga ƙasar nan ba fãce ubana yã yi mini izni, kõ kuwa Allah Ya yi hukunci a gare ni, kuma Shĩ ne Mafi alhẽrin mahukunta

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فلما استيأسوا منه خلصوا نجيا قال كبيرهم ألم تعلموا أن أباكم قد, باللغة الهوسا

﴿فلما استيأسوا منه خلصوا نجيا قال كبيرهم ألم تعلموا أن أباكم قد﴾ [يُوسُف: 80]

Abubakar Mahmood Jummi
Saboda haka, a lokacin da suka yanke tsammani daga gare shi, sai suka fita suna masu ganawa.* Babbansu ya ce: "Shin, ba ku sani ba cewa lalle ne ubanku yariƙi alkawari daga Allah a kanku, kuma daga gabanin haka akwai abin da kuka yi na sakaci game da Yusufu? Saboda haka, ba zan gushe daga ƙasar nan ba face ubana ya yi mini izni, ko kuwa Allah Ya yi hukunci a gare ni, kuma Shi ne Mafi alherin mahukunta
Abubakar Mahmoud Gumi
Saboda haka, a lokacin da suka yanke tsammani daga gare shi, sai suka fita suna masu ganawa. Babbansu ya ce: "Shin, ba ku sani ba cewa lalle ne ubanku yariƙi alkawari daga Allah a kanku, kuma daga gabanin haka akwai abin da kuka yi na sakaci game da Yusufu? Saboda haka, ba zan gushe daga ƙasar nan ba face ubana ya yi mini izni, ko kuwa Allah Ya yi hukunci a gare ni, kuma Shi ne Mafi alherin mahukunta
Abubakar Mahmoud Gumi
Sabõda haka, a lõkacin da suka yanke tsammãni daga gare shi, sai suka fita sunã mãsu gãnãwa. Babbansu ya ce: "Shin, ba ku sani ba cẽwa lalle ne ubanku yariƙi alkawari daga Allah a kanku, kuma daga gabanin haka akwai abin da kuka yi na sakaci game da Yũsufu? Sabõda haka, bã zan gushe daga ƙasar nan ba fãce ubana yã yi mini izni, kõ kuwa Allah Ya yi hukunci a gare ni, kuma Shĩ ne Mafi alhẽrin mahukunta
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek