×

Ku kõma zuwa ga ubanku, ku gaya masa: Yã bãbanmu, lalle ne 12:81 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yusuf ⮕ (12:81) ayat 81 in Hausa

12:81 Surah Yusuf ayat 81 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 81 - يُوسُف - Page - Juz 13

﴿ٱرۡجِعُوٓاْ إِلَىٰٓ أَبِيكُمۡ فَقُولُواْ يَٰٓأَبَانَآ إِنَّ ٱبۡنَكَ سَرَقَ وَمَا شَهِدۡنَآ إِلَّا بِمَا عَلِمۡنَا وَمَا كُنَّا لِلۡغَيۡبِ حَٰفِظِينَ ﴾
[يُوسُف: 81]

Ku kõma zuwa ga ubanku, ku gaya masa: Yã bãbanmu, lalle ne ɗanka yã yi sãta, kuma ba mu yi shaida ba fãce da abin da muka sani, kuma ba mu kasance mun san gaibu ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ارجعوا إلى أبيكم فقولوا ياأبانا إن ابنك سرق وما شهدنا إلا بما, باللغة الهوسا

﴿ارجعوا إلى أبيكم فقولوا ياأبانا إن ابنك سرق وما شهدنا إلا بما﴾ [يُوسُف: 81]

Abubakar Mahmood Jummi
Ku koma zuwa ga ubanku, ku gaya masa: Ya babanmu, lalle ne ɗanka ya yi sata, kuma ba mu yi shaida ba face da abin da muka sani, kuma ba mu kasance mun san gaibu ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Ku koma zuwa ga ubanku, ku gaya masa: Ya babanmu, lalle ne ɗanka ya yi sata, kuma ba mu yi shaida ba face da abin da muka sani, kuma ba mu kasance mun san gaibu ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Ku kõma zuwa ga ubanku, ku gaya masa: Yã bãbanmu, lalle ne ɗanka yã yi sãta, kuma ba mu yi shaida ba fãce da abin da muka sani, kuma ba mu kasance mun san gaibu ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek