Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 15 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿وَٱسۡتَفۡتَحُواْ وَخَابَ كُلُّ جَبَّارٍ عَنِيدٖ ﴾
[إبراهِيم: 15]
﴿واستفتحوا وخاب كل جبار عنيد﴾ [إبراهِيم: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka yi addu'ar alfanu*. Kuma kowane kangararre mai tsaurin kai ya taɓe |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi addu'ar alfanu. Kuma kowane kangararre mai tsaurin kai ya taɓe |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi addu'ar alfãnu. Kuma kõwane kangararre mai tsaurin kai ya tãɓe |