Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 51 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿لِيَجۡزِيَ ٱللَّهُ كُلَّ نَفۡسٖ مَّا كَسَبَتۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ سَرِيعُ ٱلۡحِسَابِ ﴾
[إبراهِيم: 51]
﴿ليجزي الله كل نفس ما كسبت إن الله سريع الحساب﴾ [إبراهِيم: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Allah Ya saka wa kowane rai da abin da ya tsuwurwurta. Lalle ne, Allah Mai gaggawar hisabi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Allah Ya saka wa kowane rai da abin da ya tsuwurwurta. Lalle ne, Allah Mai gaggawar hisabi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Allah Ya sãkã wa kõwane rai da abin da ya tsuwurwurta. Lalle ne, Allah Mai gaggãwar hisãbi ne |