Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 64 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَأَتَيۡنَٰكَ بِٱلۡحَقِّ وَإِنَّا لَصَٰدِقُونَ ﴾
[الحِجر: 64]
﴿وأتيناك بالحق وإنا لصادقون﴾ [الحِجر: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mun zo maka da gaskiya. Kuma lalle ne mu, haƙiƙa, masu gaskiya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mun zo maka da gaskiya. Kuma lalle ne mu, haƙiƙa, masu gaskiya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mun zo maka da gaskiya. Kuma lalle ne mũ, haƙĩƙa, mãsu gaskiya ne |