Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 65 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿فَأَسۡرِ بِأَهۡلِكَ بِقِطۡعٖ مِّنَ ٱلَّيۡلِ وَٱتَّبِعۡ أَدۡبَٰرَهُمۡ وَلَا يَلۡتَفِتۡ مِنكُمۡ أَحَدٞ وَٱمۡضُواْ حَيۡثُ تُؤۡمَرُونَ ﴾
[الحِجر: 65]
﴿فأسر بأهلك بقطع من الليل واتبع أدبارهم ولا يلتفت منكم أحد وامضوا﴾ [الحِجر: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ka yi tafiya da iyalinka, a wani yanki na dare, kuma ka bi bayansu, kuma kada wani daga cikinku ya yi waiwaye, kuma ku bi ta inda aka aumurce ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ka yi tafiya da iyalinka, a wani yanki na dare, kuma ka bi bayansu, kuma kada wani daga cikinku ya yi waiwaye, kuma ku bi ta inda aka aumurce ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ka yi tafiya da iyãlinka, a wani yanki na dare, kuma ka bi bãyansu, kuma kada wani daga cikinku ya yi waiwaye, kuma ku bi ta inda aka aumurce ku |