Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 63 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿قَالُواْ بَلۡ جِئۡنَٰكَ بِمَا كَانُواْ فِيهِ يَمۡتَرُونَ ﴾
[الحِجر: 63]
﴿قالوا بل جئناك بما كانوا فيه يمترون﴾ [الحِجر: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "A'a, mun zo maka saboda abin da suka kasance suna shakka a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "A'a, mun zo maka saboda abin da suka kasance suna shakka a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ã'a, mun zo maka sabõda abin da suka kasance sunã shakka a cikinsa |