Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 82 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَكَانُواْ يَنۡحِتُونَ مِنَ ٱلۡجِبَالِ بُيُوتًا ءَامِنِينَ ﴾
[الحِجر: 82]
﴿وكانوا ينحتون من الجبال بيوتا آمنين﴾ [الحِجر: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma sun kasance suna sassaƙa gidaje daga duwatsu, alhali suna amintattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sun kasance suna sassaƙa gidaje daga duwatsu, alhali suna amintattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sun kasance sunã sassaƙa gidãje daga duwãtsu, alhãli sunã amintattu |