Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 81 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَءَاتَيۡنَٰهُمۡ ءَايَٰتِنَا فَكَانُواْ عَنۡهَا مُعۡرِضِينَ ﴾ 
[الحِجر: 81]
﴿وآتيناهم آياتنا فكانوا عنها معرضين﴾ [الحِجر: 81]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma Kuka kai musu ayoyinMu, sai suka kasance masu bijirewa daga gare su  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Kuka kai musu ayoyinMu, sai suka kasance masu bijirewa daga gare su  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Kuka kai musu ãyõyinMu, sai suka kasance mãsu bijirẽwa daga gare su  |