Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 87 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَٰكَ سَبۡعٗا مِّنَ ٱلۡمَثَانِي وَٱلۡقُرۡءَانَ ٱلۡعَظِيمَ ﴾
[الحِجر: 87]
﴿ولقد آتيناك سبعا من المثاني والقرآن العظيم﴾ [الحِجر: 87]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun ba ka bakwai waɗan da ake maimaita karatunsu* da Alƙur'ani mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun ba ka bakwai waɗanda ake maimaita karatunsu da Alƙur'ani mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun bã ka bakwai waɗanda ake maimaita karatunsu da Alƙur'ãni mai girma |