Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 88 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿لَا تَمُدَّنَّ عَيۡنَيۡكَ إِلَىٰ مَا مَتَّعۡنَا بِهِۦٓ أَزۡوَٰجٗا مِّنۡهُمۡ وَلَا تَحۡزَنۡ عَلَيۡهِمۡ وَٱخۡفِضۡ جَنَاحَكَ لِلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[الحِجر: 88]
﴿لا تمدن عينيك إلى ما متعنا به أزواجا منهم ولا تحزن عليهم﴾ [الحِجر: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Kada lalle kaƙiƙa idanunka biyu zuwa ga abin da Muka jiyar da su daɗi game da shi, nau'i-nau'i a gare su, kuma kada ka yi baƙin ciki a kansu, kuma sassauta fikafikanka ga masu imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada lalle kaƙiƙa idanunka biyu zuwa ga abin da Muka jiyar da su daɗi game da shi, nau'i-nau'i a gare su, kuma kada ka yi baƙin ciki a kansu, kuma sassauta fikafikanka ga masu imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada lalle kaƙĩƙa idãnunka biyu zuwa ga abin da Muka jiyar da su dãɗi game da shi, nau'i-nau'i a gare su, kuma kada ka yi baƙin ciki a kansu, kuma sassauta fikãfikanka ga mãsu ĩmãni |