Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 98 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿فَسَبِّحۡ بِحَمۡدِ رَبِّكَ وَكُن مِّنَ ٱلسَّٰجِدِينَ ﴾
[الحِجر: 98]
﴿فسبح بحمد ربك وكن من الساجدين﴾ [الحِجر: 98]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka ka yi tasbihi game da gode wa Ubangijinka, kuma ka kasance daga masu sujada |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka ka yi tasbihi game da gode wa Ubangijinka, kuma ka kasance daga masu sujada |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka ka yi tasbĩhi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka kasance daga mãsu sujada |