Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 97 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَلَقَدۡ نَعۡلَمُ أَنَّكَ يَضِيقُ صَدۡرُكَ بِمَا يَقُولُونَ ﴾
[الحِجر: 97]
﴿ولقد نعلم أنك يضيق صدرك بما يقولون﴾ [الحِجر: 97]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa Muna sanin cewa lalle kai, ƙirjinka yana yin ƙunci game da abin da suke faɗa (na izgili) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa Muna sanin cewa lalle kai, ƙirjinka yana yin ƙunci game da abin da suke faɗa (na izgili) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa Munã sanin cẽwa lalle kai, ƙirjinka yanã yin ƙunci game da abin da suke faɗã (na izgili) |