Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 102 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿قُلۡ نَزَّلَهُۥ رُوحُ ٱلۡقُدُسِ مِن رَّبِّكَ بِٱلۡحَقِّ لِيُثَبِّتَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَهُدٗى وَبُشۡرَىٰ لِلۡمُسۡلِمِينَ ﴾
[النَّحل: 102]
﴿قل نـزله روح القدس من ربك بالحق ليثبت الذين آمنوا وهدى وبشرى﴾ [النَّحل: 102]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ruhul ¡udusi* ne ya sassaukar da shi, daga Ubangijinka da gaskiya, domin ya tabbatar da waɗanda suka yi imani, kuma (domin) shiriya da bushara ga Musulmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ruhul ¡udusi ne ya sassaukar da shi, daga Ubangijinka da gaskiya, domin ya tabbatar da waɗanda suka yi imani, kuma (domin) shiriya da bushara ga Musulmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Rũhul ¡udusi ne ya sassaukar da shi, daga Ubangijinka da gaskiya, dõmin ya tabbatar da waɗanda suka yi ĩmãni, kuma (dõmin) shiriya da bushãra ga Musulmi |