Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 101 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَإِذَا بَدَّلۡنَآ ءَايَةٗ مَّكَانَ ءَايَةٖ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا يُنَزِّلُ قَالُوٓاْ إِنَّمَآ أَنتَ مُفۡتَرِۭۚ بَلۡ أَكۡثَرُهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[النَّحل: 101]
﴿وإذا بدلنا آية مكان آية والله أعلم بما ينـزل قالوا إنما أنت﴾ [النَّحل: 101]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan Muka musanya wata aya a matsayin wata aya, kuma Allah ne Mafi sani ga abin da Yake saukarwa sai su ce: "Abin sani kawai, kai, aƙirƙiri ne." A'a, mafi yawansu ba swa sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan Muka musanya wata aya a matsayin wata aya, kuma Allah ne Mafi sani ga abin da Yake saukarwa sai su ce: "Abin sani kawai, kai, aƙirƙiri ne." A'a, mafi yawansu ba swa sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan Muka musanya wata ãyã a matsayin wata ãyã, kuma Allah ne Mafi sani ga abin da Yake saukarwa sai su ce: "Abin sani kawai, kai, aƙirƙiri ne." Ã'a, mafi yawansu bã swa sani |