Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 104 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ لَا يَهۡدِيهِمُ ٱللَّهُ وَلَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٌ ﴾
[النَّحل: 104]
﴿إن الذين لا يؤمنون بآيات الله لا يهديهم الله ولهم عذاب أليم﴾ [النَّحل: 104]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda ba su yin imani da ayoyin Allah, Allahba zai shiryar da su ba, kuma suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda ba su yin imani da ayoyin Allah, Allahba zai shiryar da su ba, kuma suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda bã su yin ĩmãni da ãyõyin Allah, Allahbã zai shiryar da su ba, kuma sunã da azãba mai raɗaɗi |