Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 105 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿إِنَّمَا يَفۡتَرِي ٱلۡكَذِبَ ٱلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِۖ وَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡكَٰذِبُونَ ﴾
[النَّحل: 105]
﴿إنما يفتري الكذب الذين لا يؤمنون بآيات الله وأولئك هم الكاذبون﴾ [النَّحل: 105]
Abubakar Mahmood Jummi Abin sani kawai waɗanda ba su yin imani da ayoyin Allah, su ne suke ƙirƙira ƙarya. Kuma waɗannan su ne maƙaryata |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai waɗanda ba su yin imani da ayoyin Allah, su ne suke ƙirƙira ƙarya. Kuma waɗannan su ne maƙaryata |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai waɗanda bã su yin ĩmãni da ãyõyin Allah, sũ ne suke ƙirƙira ƙarya. Kuma waɗannan sũ ne maƙaryata |