Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 113 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَلَقَدۡ جَآءَهُمۡ رَسُولٞ مِّنۡهُمۡ فَكَذَّبُوهُ فَأَخَذَهُمُ ٱلۡعَذَابُ وَهُمۡ ظَٰلِمُونَ ﴾
[النَّحل: 113]
﴿ولقد جاءهم رسول منهم فكذبوه فأخذهم العذاب وهم ظالمون﴾ [النَّحل: 113]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa wani Manzo daga gare su, ya jemusu, sai suka ƙaryata shi, saboda haka azaba ta kama su, alhali kuwa su ne masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa wani Manzo daga gare su, ya jemusu, sai suka ƙaryata shi, saboda haka azaba ta kama su, alhali kuwa su ne masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa wani Manzo daga gare su, ya jẽmusu, sai suka ƙaryata shi, sabõda haka azãba ta kãma su, alhãli kuwa sũ ne mãsu zãlunci |