Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 114 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿فَكُلُواْ مِمَّا رَزَقَكُمُ ٱللَّهُ حَلَٰلٗا طَيِّبٗا وَٱشۡكُرُواْ نِعۡمَتَ ٱللَّهِ إِن كُنتُمۡ إِيَّاهُ تَعۡبُدُونَ ﴾
[النَّحل: 114]
﴿فكلوا مما رزقكم الله حلالا طيبا واشكروا نعمة الله إن كنتم إياه﴾ [النَّحل: 114]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan ku ci daga* abin da Allah Ya azurta ku da shi, halas, kuma mai daɗi, kuma ku gode wa ni'imar Allah idan kun kasance shi kuke bautawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ku ci daga abin da Allah Ya azurta ku da shi, halas, kuma mai daɗi, kuma ku gode wa ni'imar Allah idan kun kasance shi kuke bautawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ku ci daga abin da Allah Ya azurta ku da shi, halas, kuma mai dãɗi, kuma ku gõde wa ni'imar Allah idan kun kasance shi kuke bautãwa |