Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 115 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿إِنَّمَا حَرَّمَ عَلَيۡكُمُ ٱلۡمَيۡتَةَ وَٱلدَّمَ وَلَحۡمَ ٱلۡخِنزِيرِ وَمَآ أُهِلَّ لِغَيۡرِ ٱللَّهِ بِهِۦۖ فَمَنِ ٱضۡطُرَّ غَيۡرَ بَاغٖ وَلَا عَادٖ فَإِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[النَّحل: 115]
﴿إنما حرم عليكم الميتة والدم ولحم الخنـزير وما أهل لغير الله به﴾ [النَّحل: 115]
Abubakar Mahmood Jummi Abin sani kawai (Allah) Ya haramta* muku mussai da jini da naman alade da abin da aka ambaci sunan wanin Allah game da shi. Sa'an nan wanda aka tilastaa kan jama'a kuma baicin mai zalunci, to, lalle Allah ne Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai (Allah) Ya haramta muku mussai da jini da naman alade da abin da aka ambaci sunan wanin Allah game da shi. Sa'an nan wanda aka tilastaa kan jama'a kuma baicin mai zalunci, to, lalle Allah ne Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai (Allah) Ya haramta muku mussai da jini da nãman alade da abin da aka ambaci sũnan wanin Allah game da shi. Sa'an nan wanda aka tĩlastaa kan jama'a kuma baicin mai zãlunci, to, lalle Allah ne Mai gãfara, Mai jin ƙai |