Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 118 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَعَلَى ٱلَّذِينَ هَادُواْ حَرَّمۡنَا مَا قَصَصۡنَا عَلَيۡكَ مِن قَبۡلُۖ وَمَا ظَلَمۡنَٰهُمۡ وَلَٰكِن كَانُوٓاْ أَنفُسَهُمۡ يَظۡلِمُونَ ﴾
[النَّحل: 118]
﴿وعلى الذين هادوا حرمنا ما قصصنا عليك من قبل وما ظلمناهم ولكن﴾ [النَّحل: 118]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kan waɗanda suka tuba (Yahudu) Mun haramta abin da Muka bayar da labari a gare ka daga gabani,* kuma ba Mu zalunce su ba, amma sun kasance kansu suke zalunta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kan waɗanda suka tuba (Yahudu) Mun haramta abin da Muka bayar da labari a gare ka daga gabani, kuma ba Mu zalunce su ba, amma sun kasance kansu suke zalunta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kan waɗanda suka tũba (Yãhũdu) Mun haramta abin da Muka bãyar da lãbari a gare ka daga gabãni, kuma ba Mu zãlunce su ba, amma sun kasance kansu suke zãlunta |