Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 119 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿ثُمَّ إِنَّ رَبَّكَ لِلَّذِينَ عَمِلُواْ ٱلسُّوٓءَ بِجَهَٰلَةٖ ثُمَّ تَابُواْ مِنۢ بَعۡدِ ذَٰلِكَ وَأَصۡلَحُوٓاْ إِنَّ رَبَّكَ مِنۢ بَعۡدِهَا لَغَفُورٞ رَّحِيمٌ ﴾
[النَّحل: 119]
﴿ثم إن ربك للذين عملوا السوء بجهالة ثم تابوا من بعد ذلك﴾ [النَّحل: 119]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma lalle ne Ubangijinka ga waɗanda suka aikata mummunan aiki* da jahilci, sa'an nan suka tuba daga bayan wancan, kuma suka gyara, lalle ne Ubangijinka, daga bayanta haƙiƙa Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma lalle ne Ubangijinka ga waɗanda suka aikata mummunan aiki da jahilci, sa'an nan suka tuba daga bayan wancan, kuma suka gyara, lalle ne Ubangijinka, daga bayanta haƙiƙa Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma lalle ne Ubangijinka ga waɗanda suka aikata mummunan aiki da jãhilci, sa'an nan suka tũba daga bãyan wancan, kuma suka gyãra, lalle ne Ubangijinka, daga bãyanta haƙĩƙa Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |