Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 126 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَإِنۡ عَاقَبۡتُمۡ فَعَاقِبُواْ بِمِثۡلِ مَا عُوقِبۡتُم بِهِۦۖ وَلَئِن صَبَرۡتُمۡ لَهُوَ خَيۡرٞ لِّلصَّٰبِرِينَ ﴾
[النَّحل: 126]
﴿وإن عاقبتم فعاقبوا بمثل ما عوقبتم به ولئن صبرتم لهو خير للصابرين﴾ [النَّحل: 126]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan kuka saka* wa uƙuba to ku saka wa uƙuba da misalin abin da aka yi muku uƙubar da shi. Kuma idan kun yi haƙuri, lalle shi ne mafi alheri ga masu haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kuka saka wa uƙuba to ku saka wa uƙuba da misalin abin da aka yi muku uƙubar da shi. Kuma idan kun yi haƙuri, lalle shi ne mafi alheri ga masu haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kuka sãka wa uƙũba to ku sãka wa uƙũba da misãlin abin da aka yi muku uƙũbar da shi. Kuma idan kun yi haƙuri, lalle shĩ ne mafi alhẽri ga mãsu haƙuri |