Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 17 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿أَفَمَن يَخۡلُقُ كَمَن لَّا يَخۡلُقُۚ أَفَلَا تَذَكَّرُونَ ﴾
[النَّحل: 17]
﴿أفمن يخلق كمن لا يخلق أفلا تذكرون﴾ [النَّحل: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, wanda Yake yin halitta yana yin kama da wanda ba ya yin halitta? Shin fa, ba ku tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, wanda Yake yin halitta yana yin kama da wanda ba ya yin halitta? Shin fa, ba ku tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, wanda Yake yin halitta yanã yin kama da wanda ba ya yin halitta? Shin fa, bã ku tunãwa |