Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 16 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَعَلَٰمَٰتٖۚ وَبِٱلنَّجۡمِ هُمۡ يَهۡتَدُونَ ﴾
[النَّحل: 16]
﴿وعلامات وبالنجم هم يهتدون﴾ [النَّحل: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da waɗan su alamomi, kuma da taurari suna masu neman shiryuwa (ga tafiyarsu ta fatauci) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da waɗansu alamomi, kuma da taurari suna masu neman shiryuwa (ga tafiyarsu ta fatauci) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da waɗansu alãmõmi, kuma da taurãri sunã mãsu nẽman shiryuwa (ga tafiyarsu ta fatauci) |