Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 34 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿فَأَصَابَهُمۡ سَيِّـَٔاتُ مَا عَمِلُواْ وَحَاقَ بِهِم مَّا كَانُواْ بِهِۦ يَسۡتَهۡزِءُونَ ﴾
[النَّحل: 34]
﴿فأصابهم سيئات ما عملوا وحاق بهم ما كانوا به يستهزئون﴾ [النَّحل: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Sai munanan abubuwan da suka aikata ya same su, kuma abin da suka kasance suna yi na izgili ya wajaba a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai munanan abubuwan da suka aikata ya same su, kuma abin da suka kasance suna yi na izgili ya wajaba a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai mũnãnan abũbuwan da suka aikata ya sãme su, kuma abin da suka kasance sunã yi na izgili ya wajaba a kansu |