Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 35 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ أَشۡرَكُواْ لَوۡ شَآءَ ٱللَّهُ مَا عَبَدۡنَا مِن دُونِهِۦ مِن شَيۡءٖ نَّحۡنُ وَلَآ ءَابَآؤُنَا وَلَا حَرَّمۡنَا مِن دُونِهِۦ مِن شَيۡءٖۚ كَذَٰلِكَ فَعَلَ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡۚ فَهَلۡ عَلَى ٱلرُّسُلِ إِلَّا ٱلۡبَلَٰغُ ٱلۡمُبِينُ ﴾
[النَّحل: 35]
﴿وقال الذين أشركوا لو شاء الله ما عبدنا من دونه من شيء﴾ [النَّحل: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi shirki suka ce: "Da Allah Ya so, da bamu bauta wa kome ba, baicinSa, mu ko ubannimmu kuma da ba mu haramta kome ba, baicin abin da Ya haramta." Kamar wancan ne waɗanda suke a gabaninsu suka aikata. To, shin, akwai wani abu a kan Manzanni, face iyarwa bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi shirki suka ce: "Da Allah Ya so, da bamu bauta wa kome ba, baicinSa, mu ko ubannimmu kuma da ba mu haramta kome ba, baicin abin da Ya haramta." Kamar wancan ne waɗanda suke a gabaninsu suka aikata. To, shin, akwai wani abu a kan Manzanni, face iyarwa bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi shirki suka ce: "Dã Allah Yã so, dã bamu bautã wa kõme ba, baicinSa, mũ ko ubannimmu kuma dã ba mu haramta kõme ba, baicin abin da Ya haramta." Kamar wancan ne waɗanda suke a gabãninsu suka aikata. To, shin, akwai wani abu a kan Manzanni, fãce iyarwa bayyananniyã |