Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 33 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿هَلۡ يَنظُرُونَ إِلَّآ أَن تَأۡتِيَهُمُ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ أَوۡ يَأۡتِيَ أَمۡرُ رَبِّكَۚ كَذَٰلِكَ فَعَلَ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡۚ وَمَا ظَلَمَهُمُ ٱللَّهُ وَلَٰكِن كَانُوٓاْ أَنفُسَهُمۡ يَظۡلِمُونَ ﴾
[النَّحل: 33]
﴿هل ينظرون إلا أن تأتيهم الملائكة أو يأتي أمر ربك كذلك فعل﴾ [النَّحل: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Shin suna jiran wani abu? Face mala'iku su je musu ko kuwa umurnin Ubangijinka. Kamar wancan ne waɗanda suke a gabaninsu, suka aikata. Kuma Allah bai zalunce su ba, kuma amma kansu suka kasance suna zalunta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin suna jiran wani abu? Face mala'iku su je musu ko kuwa umurnin Ubangijinka. Kamar wancan ne waɗanda suke a gabaninsu, suka aikata. Kuma Allah bai zalunce su ba, kuma amma kansu suka kasance suna zalunta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin sunã jiran wani abu? Fãce malã'iku su jẽ musu kõ kuwa umurnin Ubangijinka. Kamar wancan ne waɗanda suke a gabãninsu, suka aikata. Kuma Allah bai zãlunce su ba, kuma amma kansu suka kasance sunã zãlunta |