Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 75 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿۞ ضَرَبَ ٱللَّهُ مَثَلًا عَبۡدٗا مَّمۡلُوكٗا لَّا يَقۡدِرُ عَلَىٰ شَيۡءٖ وَمَن رَّزَقۡنَٰهُ مِنَّا رِزۡقًا حَسَنٗا فَهُوَ يُنفِقُ مِنۡهُ سِرّٗا وَجَهۡرًاۖ هَلۡ يَسۡتَوُۥنَۚ ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِۚ بَلۡ أَكۡثَرُهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[النَّحل: 75]
﴿ضرب الله مثلا عبدا مملوكا لا يقدر على شيء ومن رزقناه منا﴾ [النَّحل: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Ya buga wani misali da wani bawa wanda ba ya iya samun iko a kan yin kome, da (wani bawa) wanda Muka azurta shi daga gare Mu da arziki mai kyau. Sa'an nan shi yana ciyarwa daga arzikin, a asirce da bayyane. Shin suna daidaita? Godiya ta tabbata ga Allah. A'a mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya buga wani misali da wani bawa wanda ba ya iya samun iko a kan yin kome, da (wani bawa) wanda Muka azurta shi daga gare Mu da arziki mai kyau. Sa'an nan shi yana ciyarwa daga arzikin, a asirce da bayyane. Shin suna daidaita? Godiya ta tabbata ga Allah. A'a mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yã buga wani misali da wani bãwa wanda bã ya iya sãmun ĩko a kan yin kõme, da (wani bãwa) wanda Muka azurtã shi daga gare Mu da arziki mai kyau. Sa'an nan shĩ yanã ciyarwa daga arzikin, a asirce da bayyane. Shin sunã daidaita? Gõdiya ta tabbata ga Allah. Ã'a mafi yawansu ba su sani ba |