Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 74 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿فَلَا تَضۡرِبُواْ لِلَّهِ ٱلۡأَمۡثَالَۚ إِنَّ ٱللَّهَ يَعۡلَمُ وَأَنتُمۡ لَا تَعۡلَمُونَ ﴾
[النَّحل: 74]
﴿فلا تضربوا لله الأمثال إن الله يعلم وأنتم لا تعلمون﴾ [النَّحل: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kada ku bayar da waɗansu misalai ga Allah. Lalle ne Allah Yana sani, kuma ku, ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kada ku bayar da waɗansu misalai ga Allah. Lalle ne Allah Yana sani, kuma ku, ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kada ku bãyar da waɗansu misãlai ga Allah. Lalle ne Allah Yanã sani, kuma kũ, ba ku sani ba |