Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 85 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَإِذَا رَءَا ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ ٱلۡعَذَابَ فَلَا يُخَفَّفُ عَنۡهُمۡ وَلَا هُمۡ يُنظَرُونَ ﴾
[النَّحل: 85]
﴿وإذا رأى الذين ظلموا العذاب فلا يخفف عنهم ولا هم ينظرون﴾ [النَّحل: 85]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan waɗanda suka yi zalunci suka ga azaba, sa'an nan ba za a saukake ta daga gare su ba, kuma ba su zama ana yi musu jinkiri ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan waɗanda suka yi zalunci suka ga azaba, sa'an nan ba za a saukake ta daga gare su ba, kuma ba su zama ana yi musu jinkiri ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan waɗanda suka yi zãlunci suka ga azãba, sa'an nan bã za a saukake ta daga gare su ba, kuma bã su zama anã yi musu jinkiri ba |