Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 84 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَيَوۡمَ نَبۡعَثُ مِن كُلِّ أُمَّةٖ شَهِيدٗا ثُمَّ لَا يُؤۡذَنُ لِلَّذِينَ كَفَرُواْ وَلَا هُمۡ يُسۡتَعۡتَبُونَ ﴾
[النَّحل: 84]
﴿ويوم نبعث من كل أمة شهيدا ثم لا يؤذن للذين كفروا ولا﴾ [النَّحل: 84]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a ranar da Muke tayar da mai shaida daga kowace al'umma, sa'an nan kuma ba za a yi izni ba ga waɗanda suka kafirta, kuma ba su zama ana neman komawarsu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a ranar da Muke tayar da mai shaida daga kowace al'umma, sa'an nan kuma ba za a yi izni ba ga waɗanda suka kafirta, kuma ba su zama ana neman komawarsu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a rãnar da Muke tãyar da mai shaida daga kõwace al'umma, sa'an nan kuma bã zã a yi izni ba ga waɗanda suka kãfirta, kuma ba su zama ana nẽman kõmawarsu ba |