Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 87 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَأَلۡقَوۡاْ إِلَى ٱللَّهِ يَوۡمَئِذٍ ٱلسَّلَمَۖ وَضَلَّ عَنۡهُم مَّا كَانُواْ يَفۡتَرُونَ ﴾
[النَّحل: 87]
﴿وألقوا إلى الله يومئذ السلم وضل عنهم ما كانوا يفترون﴾ [النَّحل: 87]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma su shiga neman sulhu zuwa ga Allah a ranar nan, kuma abin da suka kasance suna ƙirƙirawa ya ɓace daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma su shiga neman sulhu zuwa ga Allah a ranar nan, kuma abin da suka kasance suna ƙirƙirawa ya ɓace daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma su shiga nẽman sulhu zuwa ga Allah a rãnar nan, kuma abin da suka kasance sunã ƙirƙirãwa ya ɓace daga gare su |