Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 1 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿سُبۡحَٰنَ ٱلَّذِيٓ أَسۡرَىٰ بِعَبۡدِهِۦ لَيۡلٗا مِّنَ ٱلۡمَسۡجِدِ ٱلۡحَرَامِ إِلَى ٱلۡمَسۡجِدِ ٱلۡأَقۡصَا ٱلَّذِي بَٰرَكۡنَا حَوۡلَهُۥ لِنُرِيَهُۥ مِنۡ ءَايَٰتِنَآۚ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡبَصِيرُ ﴾
[الإسرَاء: 1]
﴿سبحان الذي أسرى بعبده ليلا من المسجد الحرام إلى المسجد الأقصى الذي﴾ [الإسرَاء: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Tsarki ya tabbata ga wanda Ya yi tafiyar dare* da bawanSa da dare daga Masallaci mai alfarma zuwa ga Masallaci mafi nisa** wanda Muka sanya albarka a gefensa domin Mu nuna masa daga ayoyinMu. Lalle ne Shi shi ne Mai ji, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Tsarki ya tabbata ga wanda Ya yi tafiyar dare da bawanSa da dare daga Masallaci mai alfarma zuwa ga Masallaci mafi nisa wanda Muka sanya albarka a gefensa domin Mu nuna masa daga ayoyinMu. Lalle ne Shi shi ne Mai ji, Mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Tsarki ya tabbata ga wanda Ya yi tafiyar dare da bãwanSa da dare daga Masallaci mai alfarma zuwa ga Masallaci mafi nĩsa wanda Muka sanya albarka a gefensa dõmin Mu nũna masa daga ãyõyinMu. Lalle ne Shi shĩ ne Mai ji, Mai gani |