Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 2 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَءَاتَيۡنَا مُوسَى ٱلۡكِتَٰبَ وَجَعَلۡنَٰهُ هُدٗى لِّبَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ أَلَّا تَتَّخِذُواْ مِن دُونِي وَكِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 2]
﴿وآتينا موسى الكتاب وجعلناه هدى لبني إسرائيل ألا تتخذوا من دوني وكيلا﴾ [الإسرَاء: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Mun bai wa Musa* littafi, kuma Mun sanya shi shiriya ga Bani Isra'ila, cewa kada ku riƙi wani wakili baici Na |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun bai wa Musa littafi, kuma Mun sanya shi shiriya ga Bani Isra'ila, cewa kada ku riƙi wani wakili baiciNa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun bai wa Mũsã littafi, kuma Mun sanya shi shiriya ga Banĩ Isrã'ila, cẽwa kada ku riƙi wani wakĩli baiciNa |