Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 14 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿ٱقۡرَأۡ كِتَٰبَكَ كَفَىٰ بِنَفۡسِكَ ٱلۡيَوۡمَ عَلَيۡكَ حَسِيبٗا ﴾
[الإسرَاء: 14]
﴿اقرأ كتابك كفى بنفسك اليوم عليك حسيبا﴾ [الإسرَاء: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Karanta Littafinka. Ranka ya isa ya zama mai hisabi a kanka a yau |
Abubakar Mahmoud Gumi Karanta Littafinka. Ranka ya isa ya zama mai hisabi a kanka a yau |
Abubakar Mahmoud Gumi Karanta Littãfinka. Ranka ya isa ya zama mai hisãbi a kanka a yau |