Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 13 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَكُلَّ إِنسَٰنٍ أَلۡزَمۡنَٰهُ طَٰٓئِرَهُۥ فِي عُنُقِهِۦۖ وَنُخۡرِجُ لَهُۥ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ كِتَٰبٗا يَلۡقَىٰهُ مَنشُورًا ﴾
[الإسرَاء: 13]
﴿وكل إنسان ألزمناه طائره في عنقه ونخرج له يوم القيامة كتابا يلقاه﴾ [الإسرَاء: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kowane mutum Mun lazimta masa abin rekodinsa a cikin wuyansa, kuma Mu fitar masa a Ranar ¡iyama da littafi wanda zai haɗu da shi buɗaɗɗe |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kowane mutum Mun lazimta masa abin rekodinsa a cikin wuyansa, kuma Mu fitar masa a Ranar ¡iyama da littafi wanda zai haɗu da shi buɗaɗɗe |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kõwane mutum Mun lazimta masa abin rekõdinsa a cikin wuyansa, kuma Mu fitar masa a Rãnar ¡iyãma da littãfi wanda zai haɗu da shi buɗaɗɗe |