Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 41 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَلَقَدۡ صَرَّفۡنَا فِي هَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانِ لِيَذَّكَّرُواْ وَمَا يَزِيدُهُمۡ إِلَّا نُفُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 41]
﴿ولقد صرفنا في هذا القرآن ليذكروا وما يزيدهم إلا نفورا﴾ [الإسرَاء: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa, Mun sarrafa bayani a cikin wannan Alƙur'ani domin su yi tunani, kuma ba ya ƙara musu kome face gudu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa, Mun sarrafa bayani a cikin wannan Alƙur'ani domin su yi tunani, kuma ba ya ƙara musu kome face gudu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa, Mun sarrafa bayãni a cikin wannan Alƙur'ãni dõmin su yi tunãni, kuma bã ya ƙãra musu kõme fãce gudu |