Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 42 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿قُل لَّوۡ كَانَ مَعَهُۥٓ ءَالِهَةٞ كَمَا يَقُولُونَ إِذٗا لَّٱبۡتَغَوۡاْ إِلَىٰ ذِي ٱلۡعَرۡشِ سَبِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 42]
﴿قل لو كان معه آلهة كما يقولون إذا لابتغوا إلى ذي العرش﴾ [الإسرَاء: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Da akwai waɗansu abubuwan bautawa tare da shi, kamar yadda suka faɗa, a lokacin, da (abubuwan bautawar) sun nemi wata hanya* zuwa ga Ma'abucin Al'arshi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Da akwai waɗansu abubuwan bautawa tare da shi, kamar yadda suka faɗa, a lokacin, da (abubuwan bautawar) sun nemi wata hanya zuwa ga Ma'abucin Al'arshi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Dã akwai waɗansu abũbuwan bautãwa tãre da shi, kamar yadda suka faɗa, a lõkacin, dã (abũbuwan bautãwar) sun nẽmi wata hanya zuwa ga Ma'abũcin Al'arshi |