Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 9 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿إِنَّ هَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانَ يَهۡدِي لِلَّتِي هِيَ أَقۡوَمُ وَيُبَشِّرُ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ٱلَّذِينَ يَعۡمَلُونَ ٱلصَّٰلِحَٰتِ أَنَّ لَهُمۡ أَجۡرٗا كَبِيرٗا ﴾
[الإسرَاء: 9]
﴿إن هذا القرآن يهدي للتي هي أقوم ويبشر المؤمنين الذين يعملون الصالحات﴾ [الإسرَاء: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne wannan Alƙur'ani yana shiryarwa ga (halayen) waɗanda suke mafi daidaita* kuma yana bayar da bushara ga muminai waɗanda suke aikata ayyuka na ƙwarai (cewa) "Lalle ne suna da wata ijara. mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne wannan Alƙur'ani yana shiryarwa ga (halayen) waɗanda suke mafi daidaita kuma yana bayar da bushara ga muminai waɗanda suke aikata ayyuka na ƙwarai (cewa) "Lalle ne suna da wata ijara. mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne wannan Alƙur'ãni yanã shiryarwa ga (hãlayen) waɗanda suke mafi daidaita kuma yanã bãyar da bushãra ga mũminai waɗanda suke aikata ayyuka na ƙwarai (cẽwa) "Lalle ne sunã da wata ijãra. mai girma |